(ABNA24.com) Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, ya dakatar da shirin daukar matakin soji da kasar ta ce zatayi kan takwararta Koriya ta Kudu.
Babu dai wani cikakken bayyani kan daukar matakin.
Saidai bayanai da kamfanin dilancin labaren kasar ya rawaito sun ce an shafe daren jiya shugaban kasar Kim Jong Un na ganawa da majalisar manyan hafsoshin sojin kasar.
Kafin hakan dai koriya ta arewa ta wargaza hanyoyin tuntubarta da koriya ta kudu.
/129
Pyongyang Ta Dakatar Da Daukan Matakin Soji Kan Koriya Ta Kudu
Shugaban kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, ya dakatar da shirin daukar matakin soji da kasar ta ce zatayi kan takwararta Koriya ta Kudu.